Mawaki Sammani A A zai fara koyar da yadda ake kirkirar waka har da yadda ake rerawa.
Albishirinku masoyan wakokin soyayya!
Matashin mawaki mai fasaha da zakin murya Sammani A A Abubakar, ya sanar a shafinsa na Facebook cewa zai fara koyar da matasa yadda ake kirkirar waka har zuwa yadda zaka rera.
zaiyi wannan koyarman ne a cikin shafin video dinsa na YouTube nan zai na daura darrusan nasa ako da yaushe, domin more wannan dama yayi kira da duk wanda ke da ra'ayin koya to yayi subscribe a YouTube channel dinshi.
Kar na cikaku da surutu ga dai sakon da ahi Sammani A A ya wallafa a shafin nasa ta Facebook.
Related Articles
Subscribe Our Notification
0 Comments to "Mawaki Sammani A A zai fara koyar da yadda ake kirkirar waka har da yadda ake rerawa."
Post a Comment