Ba laifi shigan malami siyasa amma ci da addini ne yin amfani da mabiyansa.

arewatab

Limamin babban masallacin Nigeria dake Abuja Prof. Ahmad Ibrahim Maqari, ya wallafa dan gajeren rubutu mai fa'ida a shafin sa na Facebook, akan shigar malamai a siyasa.


Rubutun malamin wanda ke dauke da sako muhimmiya guda biyu, ya ja hankalin mabiyan shafin nasa sosai, kusan kowa dai da yayi tsokaci akan rubutun na yabawa malamin.

ga sakon nasa da ya rubuta kamar haka..

"Malami yana da cikakken ‘yanci ya shiga siyasa da sunansa shi kadai...
Amma zai zama ci da Addini idan Malami yayi amfani da yawan Mabiyansa Don neman karbuwa wajen ‘yan siyasa"

sakon kenan da malamin ya rubuta, Allah sa mu mabiya malamai mu fahimci wannan muna musu adalci idan suka shiga siyasa.

arewatab


Su kuma malamai Allah sa su gane su dai na amfani da mabiya in suka shiga siyasa kamar yadda sakon Prof ya nuna.

Related Articles

I am the CEO And Founder of www.arewatab.com.ng

Subscribe Our Notification

0 Comments to "Ba laifi shigan malami siyasa amma ci da addini ne yin amfani da mabiyansa."

Ads before post

Ads inside post

Ads under comment box

Ads after related movies